1 Tas 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sa'an nan sai mu da muka wanzu, muke a raye, za a ɗauke mu tare da su ta cikin gajimare, mu sadu da Ubangiji a sararin sama, sai kuma kullum mu kasance tare da Ubangiji.

1 Tas 4

1 Tas 4:15-18