1 Tas 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka 'yan'uwa, cikin dukan wahala da ƙuncin da muka sha, an sanyaya mana zuciya a game da ku, albarkacin bangaskiyarku.

1 Tas 3

1 Tas 3:1-13