1 Tas 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku shaidu ne, haka kuma Allah, game da irin halin da muka nuna muku, ku masu ba da gaskiya, wato halin tsarki da na adalci da na rashin aibu.

1 Tas 2

1 Tas 2:1-18