1 Tas 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ba ma fāsa tunawa da aikinku na bangaskiya a gaban Allahnmu, Ubanmu, da famar da kuke yi domin ƙauna, da kuma begen ku mara gushewa ga Ubangijinmu Yesu Almasihu.

1 Tas 1

1 Tas 1:1-8