1 Tar 9:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne mawaƙa, da shugabannin gidajen kakannin Lawiyawa, waɗanda suka zauna a ɗakunan Haikali, ba su yin wani aiki dabam, gama dare da rana suke yin aikinsu.

1 Tar 9

1 Tar 9:29-42