1 Tar 9:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su shugabanni huɗu na matsaran ƙofar Lawiyawa ne waɗanda suke da matsayi na riƙon amana, su ne masu lura da ɗakunan Haikalin Allah da dukiyarsa.

1 Tar 9

1 Tar 9:22-31