1 Tar 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suka fara zama a biranen mallakarsu, su ne Isra'ilawa da firistoci, da Lawiyawa, da kuma ma'aikatan Haikali.

1 Tar 9

1 Tar 9:1-7