1 Tar 8:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azel ya haifi 'ya'ya maza su shida, su ne Azrikam, da Bokeru, da Ismayel, da Sheyariya, da Obadiya, da Hanan.

1 Tar 8

1 Tar 8:32-40