1 Tar 8:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehiyel ne ya kafa Gibeyon ya zauna a can. Sunan matarsa Ma'aka.

1 Tar 8

1 Tar 8:28-35