1 Tar 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An lasafta su bisa ga asalinsu a zamaninsu, su dubu ashirin ne da ɗari biyu (20,200), jarumawa ne su sosai. Su ne kuma shugabannin gidajen kakanninsu.

1 Tar 7

1 Tar 7:8-14