1 Tar 7:34-36 Littafi Mai Tsarki (HAU) 'Ya'yan Shemer maza, su ne Ahi, da Roga, da Yehubba, da Aram. 'Ya'ya maza na ɗan'uwansa Helem, su ne Zofa, da Imna