1 Tar 7:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da Zabad, da Shutela, da Ezer, da Eleyad waɗanda mutanen Gat, haifaffun ƙasar, suka kashe sa'ad da suka kai hari don su kwashe dabbobinsu.

1 Tar 7

1 Tar 7:17-24