1 Tar 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Manassa, maza, su ne Asriyel, wanda ƙwarƙwararsa Ba'aramiya ta haifa masa. Ta kuma haifi Makir mahaifin Gileyad.

1 Tar 7

1 Tar 7:13-15