1 Tar 7:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk waɗannan 'ya'yan Yediyayel, maza ne, bisa ga shugabannin gidajen kakanninsu. Su dubu goma sha bakwai ne da ɗari biyu (17,200), jarumawa ne sosai, shiryayyu don yaƙi.

1 Tar 7

1 Tar 7:1-13