1 Tar 6:78 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga na kabilar Ra'ubainu a hayin Urdun a Yariko, wato gabashin Urdun, an ba da Bezer ta cikin jeji duk da makiyayarta, da Yahaza duk da makiyayarta,

1 Tar 6

1 Tar 6:76-81