1 Tar 6:76 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga na kabilar Naftali kuma an ba da Kedesh ta Galili duk da makiyayarta, da Hammon duk da makiyayarta, da Kartan duk da makiyayarta.

1 Tar 6

1 Tar 6:66-81