1 Tar 6:63 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma aka ba 'ya'yan Merari, maza, bisa ga iyalansu, garuruwa goma sha biyu daga na kabilar Ra'ubainu, da na kabilar Gad, da na kabilar Zabaluna.

1 Tar 6

1 Tar 6:57-64