1 Tar 6:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Asaf kuma shi ne shugaban ƙungiyar mawaƙa ta biyu. Shi ɗan Berikiya ne, ɗan Shimeya,

1 Tar 6

1 Tar 6:31-49