1 Tar 5:3-6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. 'Ya'yan Ra'ubainu, maza, wato ɗan farin Isra'ila, su ne Hanok, da Fallu, da Hesruna, da Karmi.

4. 'Ya'yan Yowel, maza, su ne Shemaiya, da Gog, da Shimai,

5. da Mika, da Rewaiya, da Ba'al,

6. da Biyera wanda Tiglat-filesar Sarkin Assuriya ya kai bauta. Shi ne shugaban Ra'ubainawa.

1 Tar 5