1 Tar 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yabez ya fi sauran 'yan'uwansa kwarjini saboda haka mahaifiyarsa ta sa masa suna Yabez, wato da wahala ta haife shi.

1 Tar 4

1 Tar 4:4-15