1 Tar 4:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A can suka sami makiyaya mai kyau mai dausayi. Ƙasar kuwa tana da faɗi, babu fitina, sai salama, gama mazaunan wurin a dā Hamawa ne.

1 Tar 4

1 Tar 4:26-41