1 Tar 4:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Shela, maza, ɗan Yahuza, su ne Er wanda ya kafa garin Leka, da La'ada wanda ya kafa garin Maresha, da iyalan gidan masu aikin lilin da suke zaune a Bet-ashbeya,

1 Tar 4

1 Tar 4:12-30