1 Tar 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rewaiya ɗan Shobal, shi ne mahaifin Yahat. Yahat shi ya haifi Ahumai, da Lahad. Waɗannan su ne iyalin Zoratiyawa.

1 Tar 4

1 Tar 4:1-6