1 Tar 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Kenaz, maza, su ne Otniyel da Seraiya. Yana kuma da waɗansu 'ya'ya maza, su ne Hatata da Meyonotai.

1 Tar 4

1 Tar 4:8-20