1 Tar 3:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fedaiya yana da 'ya'ya biyu maza, su ne Zarubabel da Shimai. 'Ya'yan Zarubabel, maza, su ne Meshullam, da Hananiya, da Shelomit 'yar'uwarsu,

1 Tar 3

1 Tar 3:9-24