1 Tar 29:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai jama'a suka yi murna da ganin yadda suka bayar hannu sake, gama sun kawo sadakokinsu a gaban Ubangiji da zuciya ɗaya, shi sarki Dawuda kuma ya yi murna ƙwarai.

1 Tar 29

1 Tar 29:6-19