1 Tar 29:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun ba da zinariya talanti dubu biyar (5,000), da darik dubu goma (10,000), da azurfa talanti dubu goma (10,000), da tagulla talanti goma sha takwas (18,000), da ƙarfe talanti dubu ɗari (100,000).

1 Tar 29

1 Tar 29:2-13