1 Tar 28:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da yawan zinariya tsantsa wadda za a yi bagaden ƙona turare da ita. Ya kuma ba shi tsarin zinariya ta kerubobin da za su miƙe fikafikansu su rufe akwatin alkawari na Ubangiji.

1 Tar 28

1 Tar 28:16-21