1 Tar 27:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jonatan, kawun Dawuda, shi ne mai ba da shawara, yana da ganewa, shi kuma magatakarda ne. Shi da Yehiyel ɗan Hakmoni su ne masu koya wa 'ya'yan sarki, maza.

1 Tar 27

1 Tar 27:24-34