1 Tar 26:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yeriya shi ne shugaban zuriyar Hebron bisa ga asalinsu. A shekara ta arba'in ta sarautar Dawuda, sai aka bincika, aka tarar akwai ƙarfafan mutane, jarumawa a cikinsu, a Yazar ta Gileyad.

1 Tar 26

1 Tar 26:22-32