1 Tar 26:3-5 Littafi Mai Tsarki (HAU) da Elam, da Yehohanan, da Eliyehoyenai, su bakwai ke nan. Obed-edom kuma Allah ya ba shi 'ya'ya maza, su ne Shemaiya