1 Tar 26:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan kuma abin da Sama'ila annabi, da Saul ɗan Kish, da Abner ɗan Ner, da Yowab ɗan Zeruya, suka keɓe an sa su a hannun Shelomit da 'yan'uwansa.

1 Tar 26

1 Tar 26:19-32