1 Tar 26:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran Lawiyawa, 'yan'uwansu kuwa, suke lura da baitulmalin Haikalin Allah, da ɗakin ajiyar kayan da aka keɓe ga Allah.

1 Tar 26

1 Tar 26:16-29