1 Tar 26:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kowace rana Lawiyawa shida suke tsaron ƙofar gabas, huɗu a ƙofar kudu, huɗu kuma a ƙofar arewa, biyu biyu suke tsaron ɗakunan ajiya.

1 Tar 26

1 Tar 26:7-27