1 Tar 26:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka rarraba masu tsaron Haikali ƙungiya ƙungiya, bisa ga iyali, aka raba musu ayyuka a Haikali kamar dai sauran Lawiyawa.

1 Tar 26

1 Tar 26:3-20