1 Tar 23:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aikinsu shi ne su taimaki 'ya'yan Haruna, maza, gudanar da aiki cikin Haikalin Ubangiji, wato lura da farfajiyoyi da ɗakuna, da tsabtace tsarkakan abubuwa, da yin taimako cikin kowace hidimar Haikalin Ubangiji.

1 Tar 23

1 Tar 23:25-31