1 Tar 23:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗan Eliyezer shi ne Rehabiya, shugaba, shi Eliyezer ba shi da waɗansu 'ya'ya, amma Rehabiya yana da 'ya'ya da yawa.

1 Tar 23

1 Tar 23:11-18