1 Tar 23:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Dawuda ya tsufa, yana da shekaru da yawa, sai ya naɗa ɗansa Sulemanu ya zama Sarkin Isra'ila.

1 Tar 23

1 Tar 23:1-5