1 Tar 22:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da katakan al'ul da ba a san adadinsu ba, gama Sidoniyawa da mutanen Taya sun kawo wa Dawuda itacen al'ul mai ɗumbun yawa.

1 Tar 22

1 Tar 22:1-9