1 Tar 22:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka arzuta idan ka kula ka kiyaye dokoki da ka'idodi da Ubangiji ya umarci Musa saboda Isra'ila. Ka ƙarfafa, ka yi ƙarfin hali. Kada ka ji tsoro, kada kuma ka karaya.

1 Tar 22

1 Tar 22:11-16