1 Tar 21:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sarki Dawuda ya ce wa Arauna, “A'a, zan biya cikakken kuɗinta. Ba zan karɓi abinka kawai in ba Ubangiji ba, ba kuwa zan miƙa masa hadayu na ƙonawa da abin da ban biya ba.”

1 Tar 21

1 Tar 21:15-28