1 Tar 21:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Arauna yana cikin sussukar alkama, sai ya waiwaya ya ga mala'ika. 'Ya'yansa maza su huɗu kuwa, waɗanda suke tare da shi suka ɓuya.

1 Tar 21

1 Tar 21:18-25