1 Tar 21:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Ubangiji ya aiko da annoba a kan Isra'ila. Mutum dubu saba'in (70,000) na Isra'ila suka mutu.

1 Tar 21

1 Tar 21:4-15