1 Tar 2:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyalan gwanayen rubutu waɗanda suka zauna a Yabez, su ne Tiratiyawa, da Shimeyatiyawa, da Sukatiyawa. Su ne Keniyawa na Hammat, Hammat kuwa shi ne mahaifin mutanen Rekab.

1 Tar 2

1 Tar 2:53-55