1 Tar 2:53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da iyalan da suke a Kiriyat-yeyarim, da na Itiriyawa, da na Futiyawa, da na Shumatiyawa, da na Mishraiyawa. Daga waɗannan ne Zoratiyawa da Eshtawoliyawa suka fito.

1 Tar 2

1 Tar 2:48-55