1 Tar 2:50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne zuriyar Kalibu, maza.'Ya'yan Hur, maza, wato ɗan farin Efrata, su ne Shobal wanda ya kafa Kiriyat-yeyarim,

1 Tar 2

1 Tar 2:44-55