1 Tar 2:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗan Kalibu, ɗan'uwan Yerameyel, shi ne Mesha ɗan farinsa wanda ya haifi Zif. Zif ya haifi Maresha wanda ya haifi Hebron.

1 Tar 2

1 Tar 2:36-45