1 Tar 2:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Yerameyel ɗan farin Hesruna, su ne Arama ɗan fari, sa'an nan Buna, da Oren, da Ozem, da Ahaija.

1 Tar 2

1 Tar 2:18-31