1 Tar 2:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan haka sai Hesruna ya shiga wurin 'yar Makir mahaifin Gileyad, wadda ya aura sa'ad da yake da shekara sittin da haihuwa. Ta haifa masa Segub.

1 Tar 2

1 Tar 2:17-23