1 Tar 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azuba, matar Kalibu ɗan Hesruna ta haifa masa 'ya'ya maza. Matarsa Yeriyot kuma ta haifi 'ya'ya maza, su ne Yesher, da Shobab, da Ardon.

1 Tar 2

1 Tar 2:17-25